Vous êtes sur la page 1sur 21

BANBANCIN RIBA ()

DA RIBAA ()
Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn
Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Zaburar da Mutane ga neman na Kai [1]

Dukiya aba ce mai kyau, wadda aka halicci mutum da


xabiar sonta.
[Aadiyaat, 8]

[ Fajr, 20]
Dukiya jigon taimako ne ga addini da rayuwa [Ahmad],
shi ya sa Musulunci ya kwaxaitar da mabiyansa su riqa yin
adduar neman wadata.
Fafutukar neman na kai naui ne na jihadi, kuma alama ce
ta tawakkali ga Allah [Muslim; Tirmidhi]. Haka kuma,
mutuwa wajen qoqarin tsare dukiya ta halal naui ne na
shahada [Ahmad; Bukhari].

Thursday, July 10, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Zaburar da Mutane ga neman na Kai [2]

Yin aiki domin tsare mutunci sadaka ne.


Kwaxaitarwa game da noma da kiwo da kasuwanci da
sauran sanaoin hannu.
Rashin yarda da duk abin da aka samu ta hanyar vagas ko
yaudara, da duk abin da aka mallaka ta hanyar haram
Haramta barace-barace, da maula, da cutar mutane.

Thursday, July 10, 2014

Dr. Ahmad Bello Dogarawa - ABU, Zaria

Hanyoyin Neman na Kai


Sanaar Hannu

Aikin Albashi

Saye da Sayarwa

Noma da Kiwo

Manufar Neman na Kai

o Musulunci ya ba da damar mutane su haxa hannu wajen

neman na kai ta fuskoki daban daban.


o Manufar neman na kai ita ce a samu qaruwa da bunqasar
dukiya, da ci gaban tattalin arziqi a matakin xaixaiku da
qasa baki xaya.
o Duk abin da a ka samu bayan an fitar da uwar kuxi da
sauran xawainiyar da aka yi wajen gudanar da harkar, ana
kiran shi riba ().
o
:

.

Abubuwan da a ka Hana wajen Neman na Kai


Haram

Jahilci

Rashin tabbas

Ribaa

]Riba ko Ribaa? [1
o

.
(1
(2
(3
(4
(5


( ) (
)

]Riba ko Ribaa? [2
o : .
.
.
o :
.
.
o:
.
.

]Riba ko Ribaa? [3
o : :
: .
.
o

Masalar Ribaa [ ]- 1

o Kalma ce ta larabci mai daxaxxen tarihi, wadda ta qunshi

maanar qaruwa ko daxuwa ko bunqasa.


o A sharance, kalmar tana nufin xabiar fifiko wajen
musanyar abubuwan da riba ke shiga cikinsu, ko yin qari

saboda jinkirin biyan bashi, ko qara wani abu a kan adadin


bashin kuxi da aka karva.
o Tarihi ya nuna cewa tun fiye da shekara 4000 a ke

muamala da riba a kasuwanci.


o Manyan addinai guda uku: Yahudanci, da Kiritanci, da
Musulunci sun bayyana haramcin riba, kuma sun yi tir da
Allah wadai ga masu muamala da ita.

Masalar Ribaa [ ]- 2

o Imam An-Nawawi ya ce:

[Sharh Saheeh o
Muslim]
o Haka nan, dangane da hukuncin riba, Ibn Qudaamah ya ce:

o
o Malamai sun bayyana cewa daga cikin hikimomin haramta riba:
1) Ta qunshi zalunci, alhali Allah (TWT) Ya hana zalunci
2) Buxa qofar danniya ga masu zukatan da ke da cuta
3) Ta qunshi kamunga

4) Ta sava wa tsarin Allah, da manufofin tausayi

Masalar Ribaa [ ]- 3

Tarihin Haramcin Riba a cikin Yahudanci

A addinin Yahudanci, haramcin riba da tsawatarwa game da


ita sun zo cikin tsohon alqawari na littafin Baibul (Exodus
22:24-25; Leviticus 25:35-38; Deuteronomy 23:19-21;
Ezekiel 18:8, 13:7, 22:12; Proverbs 28:8; Psalms 15:5;
Nehemiah 5:7).

Qarin bayani game da illar riba ya zo a cikin talmud. A


kundin Jewish Encyclopaedia (1912), an kamanta mai
karvar riba da mai kisan kai kuma mishnah ya hana karvar
shaidarsa a kotu.

Masalar Ribaa [ ]- 4
Tarihin Haramcin Riba a cikin Kiristanci
An yi amfani da tanade-tanaden da ke cikin tsohon
alqawari kuma an sabunta bayani cikin sabon alqawari

(Luke 6:34-35)
A zamanin Charlemagne, a qarni na takwas, cocin Katolika
ya zartar da cewa cin riba babban laifi ne, kuma mai yinsa

ba za a yi masa janaizar kirasta ba idan ya mutu.


Bayan wannan, shugabannin siyasa da masana falsafa
kamar su Plato, Aristotle, Catos, Cicero, Seneca da Plutarch
sun yi mummunar suka ga riba.

Masalar Ribaa [ ]- 5
Haramcin Riba

a Musulunci

Riba a cikin Alqurani


Sukar riba ya zo cikin Alquani cikin ayoyi 12.
Kalmar riba ta zo a waje takwas: 3 a 2:275; 1 a 2:278,
2:279, 3:131, 4:161 da 30:39

Matakan haramta Riba a cikin Alqurani


Fifikon Sadaqah a kan Riba [30:39]







] - 6[ Masalar Ribaa

: :

.
.

: :

.
.

] - 7[ Masalar Ribaa
Matakan haramta Riba a cikin Alqurani
] Zargin Yahudawa dangane da karvar riba [4:160-161





] Haramta riba idan ta kasance ninkin-ba-ninki [3:130-132



] Haramci gaba xaya [2:275-279

] - 8[ Masalar Ribaa
Riba a cikin Hadisi
Tsinuwa a kan wanda ya bayar da riba ko ya karva ko ya yi

shaida ko ya rubuta
: :
: ][Muslim
Xaya daga cikin abubuwa guda bakwai masu halakarwa
: :


][Bukhari; Muslim
Cin riba da gangan ya fi zina muni sau 36
][Ahmad

Masalar Ribaa [ ]- 9
Riba a cikin Hadisi
Riba na da vangarori 73, mafi qaranci shi ne kamar mutum ya

auri mahaifiyarsa


[Haakim]
Babu wanda zai yawaita cin riba face ya qare cikin talauci
[Ibn Maajah]
Riba na daga abubuwan da ke halaka alumma
[Haakim]

Mafi

Illolin Ribaa [ ]- 1

yawa daga
: na Al-Qahxaani:

1) Haifar da munanan xabiu da sanya mutum ya zama bawan


dukiya
2) Haifar da qeqashewar zuciya da xabiar rashin tausayi da
rashin taimako a cikin alumma
3) Cutarwa ga alumma, kasancewar daukkan bashin da riba ta
shiga (xaixaikun mutane, yan kasuwa ko hukuma), illar na
komawa ne ga alumma
4) Haifar da koma baya ga alummar Musulmai na duniya
5) Sanya lalaci da son cin vagas a cikin alumma

Illolin Ribaa [ ]- 2

6) Sanya dukiya a hannun mutane ba tare da wani aiki ba

Xabiar Yahudu, maqiyan Allah


7) Na daga xabiun mutanen jahiliyyah
8) Za a tayar da mai cin riba kamar mahaukaci a ranar qiyama
9) Hasara na aukawa cikin dukiyar da a ka cakuxa da riba
10) Jawo yaqi da Allah (TWT) da ManzonSa (SAW)
11) Alama ce ta raunin tsoron Allah ko rashin tsoron Allah gaba
xaya
12) Ta na daga cikin abubuwan da ke halakarwa
13) Aibinta ya fi zina sau talatin da shida, kuma ya fi munin
auren mahaifiya

Illolin Ribaa [ ]- 3

14) Ta na daga dalilan aukuwar azaba a cikin alumma


15) Sharrinta na da fuskoki sabain da uku
16) Cin riba ya qunshi sava wa Allah (TWT) da ManzonSa
(SAW)
17) Wanda ke cin riba an tsawatar da shi game da wuta idan bai
tuba ba
18) Ba a karvar sadakar da a ka yi daga dukiyar riba
19) Ba a karvar adduar wanda ke cin riba
20) Ta na ragargaza tattalin arziqin qasa
21) Ta na jawo rashin aikin yi a cikin alumma
22) Ta na jawo qiyayya da gaba a tsakanin mutane

Vous aimerez peut-être aussi