Vous êtes sur la page 1sur 2

WASU ABUBUWA GUDA SHA BIYU 12 DAKE HADDASA TALAUCI.

.
Wani mutum yazo wajen Sayyidina Aliyu (R.A) yayi masa kukan tsananin talauci da rashi da ya ke
fama da shi.
.
1. Sai SYYD ALIYU (R.T.A) yace masa: "Mai yuwa kana magana a bayan gida (TOLLET) ko?" Sai
mutumin yace: A’a, Ya Amirul Muminin…
.
2. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace masa: "Mai yuwa kana yanke farcen ka da hakoranka ko?" Sai
mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
3. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace masa: "Mai yuwa kana kiran iyayenka da sunayensu ko?" Sai
mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
4. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace masa: "Mai yuwa kana barin shara da dare a gidanka ko?" Sai
mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
5. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Mai yuwa kana barci ba tare da alwala ba ko?" Sai mutumin
yace: A’a, ba na aikata haka.
.
6. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Mai yuwa kana shigewa gaban iyayenka a lokacin da kuke tafiya
ko?" Sai mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
7. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Watakila kana share gidanka da dare ko?" Sai mutumin yace:
A’a, ba na aikata haka.
.
8. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Watakila kana yanke faratunka ranar Lahadi ko?" Sai mutumin
yace: A’a, ba na aikata haka.
.
9. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Watakila kana yawaita la’antar ‘ya’yanka ko?" Sai mutumin
yace: A’a, ba na aikata haka, Ya Amirul Muminin.
.
10. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace masa: "Mai yuwa kana tofar da yawu (kaki) a cikin bayan gida
(TOLLET) ko?" Sai mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
11. i Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace masa: "Watakila ba ka Bismillah a yayin fara cin abinci da kuma
hamdala a karshensa ko?" Sai mutumin yace: A’a, ba na aikata haka.
.
12. Sai Sayyidina Aliyu (R.T.A) yace: "Mai yuwa ba ka yi wa iyayenka addu’a yayin sallarka ko?" Sai
mutumin yace: Na’am, Ya Amirul Muminin. Lalle haka ne.
.
Ya Allah Ka gafarta mana tare da Iyayen mu gaba daya da kuma dukkan Muminai, a ranar da
Alkiyama zata tashi.
.
Allah ya bamu ikon kiyaye wa
Rayuwa Haske ce. Mutuwa kuma Aya ce. Arziki jarrabawa ne. Talauci kuwa Misali ne. Hankali
Makaranta ne. Ilimi kuwa Jagora ne. Jahilci kuwa Duhu ne. Duniya gida ce. Qabari Daki ne. lahira
kuwa matabbata ce. Kada mu manta fa mu baki ne yanda muka zo haka zamu koma. Ya Allah kasa
mudace. Duniya da Lahira
*‫*☕صباح الخير‬
🏇🏇🏇🏇🏇
*GOOD MORNING*
ADADIN YAWAN SHEKARUN
ANNABAWA A DUNIYA
================
Adam (A.S) - shekaru 1000
Nuhu (A.S) - shkr 950
Shuaib (A.S) - shkr 882
Saleh (A.S) - shkr 586
Zakaria (A.S) - shkr 207
Ibrahim (A.S) - shkr 195
Sulaiman (A.S) - shkr 150
Ismail (A.S) - shkr 137
Yakub (A.S) - shkr 129
Musa (A.S) - shkr 125
Ishak (A.S) - shkr120
Harun (A.S) - shkr 119
Yusuf (A.S) - shkr 110
Isa (A.S) - shkr 95
ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) -shkr
63
Dan girman Allah ga Duk wani
Musulmi da yaga wannan
sakon toya turawa da yan uwansa mace ko namiji., Saboda mahimmancin sakon ga MUSULMI
G Ina son na kasance namiji ta farko☝ daxan fara neman afuwar kowa akan laifukana, domin
AZUMIN watan ramadan ya matso hakane ya bani damar neman afuwarku domin ibada ta taxama
kar6a66iya, ina rokonku akan laifin danayi muku wanda nasani da wanda ban sani ba, kokuma nayi
muku laifi ta wata hanyar da ban saniba, kokuma nasaku kuka akan rashin sani ta hakane kawae zan
gyara tsakanina da mahaliccina, 4GIVE ME MY FRIENDS & FAMILY ,by Mubarack Ibrahim
Muhammad .
❤❤❤❤❤❤❤
Ina sonki
Ina kaunarki
Ina alfahari da ke
Nayaba da hankalinki
Nayaba da tunaninki I Love You My sweet heart
Duk wadda ta karanta da ita nake
Ban da masu aure
😜😜�😂😛