Vous êtes sur la page 1sur 8

NA TABBATA DOLE WATARANA LABARIN MUTUWA TA ZAI ZO MAKA/MAKI !!

DAN ALLAH Lokacin da wannan Labari ya isa gare ku ina Rokonku daku yafemin duk abinda nai
muku wanda na sani da wanda ban sani ba kuma kuyimin Addu'ar Neman Rahamar Allah a gare Ni
👏👏👏?👏👏👏Barkanku da Wannan Lokaci
✎ SHAWARA GA AMARYA GOBE....

✎⇀ sirrin rike miji


↳ ☏+2348141712330

1. Tun da dai ke budurwace baki taba aure ba, to ki guji duk wasu kayan da’a ko hakkin maye da za a
ba ki don ki sha, domin tun asali irin wadannan magunguna an yi su ne don matan da suka dan jima
cikin aure kuma zuumar sha’awarsu ta dan fara sanyi.

Wadanda ba su taba aure ba kuwa zuumarsu na nan da zafinta, don haka babu wani dalili na zukakata
da irin sinadaran zukakawa; wannan ke sa nan gaba a samu rikirkicewar sha’awa domin yamutsa ta din
da aka yi da wadannan sinadarai maimakon a bar ta ta tafiyar da kanta a kan irin tsarin da Allah Ya
tsara mata.

2. Amma kina iya shan ‘ya’yan itatuwa da yawa gab da bikin naki, inda hali ma, kina iya daina cin duk
wani abinci illa ‘ya’yan itatuwa da ganyayyaki kadai kamar ana sauran sati daya bikin naki.

3. Haka ma magungunan Musulunci da ka samu ingancin warakarsu daga Manzon Allah SAW, irin su
zuma, habbatus sauda, zaitun da sauransu. Wadannan za su warkar miki da duk wani rauni ko cikas da
kila kina da shi a lafiyar jikinki da ta ruhinki gaba daya.

4. Sai kuma ki rika yawan shan ruwa, a kalla ki sha kofi takwas na ruwa kullum.

5. Sannan ki tsabtace zuciyarki da kyawawan shau’uka da tunani da kyautata zato da fatan alheri. Allah
Ya ba ku zaman lafiya tare da sauran dukkan ma’aurata Musulmi, amin.
*GA MACEN DA TAKE DA BUKATAR KUGU* ( HIPS ) 

✎ sirrin islamic medical center.


☏+2348141712330
✎ sirrin rike miji

_macen da take da bukatar kugu ko take da matsala rashin yalwar kugu bayan Nata ya zamanto a shafe
sai ta samu wadannan kayan lambun_

₃ abarba.
₃ ayaba.
₃ gwanda.
₃ kankana.
₃ zuma.
₃ madara peak.

_sai ta hada su guri daya ki markada su su zama ruwa sai ki zuba zuma da madara ki rinka sha._

*sai kuma ki samu zogale dafaffe ki hada da alayahu ki zuba tumatur da albasa kiyi kwadon su.*
_haka Zaki rinka yi ga kwadon ,ki rinka yin wadannan kayan lambu da kika markada sai ki rinka sha da
asuba._

    *DOMIN GYARAN NONO*

ga macen da take so nonuwa ta su ciko ko ta keso su Kara girma sai ki nemo.


₴ kankana
₴ mangwaro

*ki fere su ki shanya su su bushe soaai sai ki daka ki rinka tafasa ruwan zafi kina damawa kina sha a
kullum sau biyu a Rana sai ki hada da shan kayan lambu, wannan hadin yana Kara ciko da yamutsatsen
nono yana kima Kara girman nono ga masu kana.*

*MAGANIN NANKARWA ( STRECH MARK)*

kankarwa shine irin wannan zanen da yake futowa a cikin mace da zaran ta
Fara haihuwa ko kima in tayi kiba, a cikinsa mace ya kan fito ya sanya fatar
cikin ta ya mutse.

✰ ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki, yana gyara fatar ciki ta koma kamar ba a haihu ba.
 Inda baki samu wana ba

✰ man ka danya.
✰ man zaitun
✰ lemun tsami.

ki hada man kadanya da man zaitun guri guda, ki matsa lemun tsami a Kai,
amma ba da yawa ba , ki matsa sossai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita
yi.

☛ ana shafa zuma farar saka da daddare, idan Zaki kwanta bacci da safe sai
ki samu ruwan dumi ki wanke.
HAHAHAHAHAHAHAHAHAAAAAAAAAAAAAAAAA
Some Nigerians can be very funny. I saw these abbreviations somewhere and it caught my attention.
Look at them .......

*NAIRA* - Never Allow Igbos Rule Again

*PHCN* - Problem Has Changed Name

*HAUSA* - House Animals Using Seat of Authority

*APC* - Association of Past Criminals

*NYSC* - Now Your Struggles Continue

*PDP* - People Deceiving People.


*MTN* - Maintain Total Nonsense

*ABACHA* - After Babangida Another Criminal Has Arrived

*NEPA* - Never Expect Power Again

*BUHARI* - Brought Unnecessary Hardship Among Reasonable Individuals.

Don't laugh alone.......Let others laugh with you.


NIGERIA IS SECOND TO NONE.

Na only for Naija e de happen o.....

*Na only for Naija you


go see fish inside
"MEAT PIE"..

*Na only for Naija we


dey count money after
we withdraw am from
ATM because we no
even trust ATM
machines.

*Na only for Naija


PHCN dey say:-Win a
brand new GENERATOR
if you pay your NEPA
bill...

*Na only for Naija


people dey horn for
traffic light make e
quick change from Red
to Green...

*Na only for Naija


Pharmacy dey sell Coke, Recharge Card, Chin chin, Puff puff and beer.

Wetin you no see for


Naija, you no fit see am
anywhere in d world...

*Na only for naija you go see one person dey use Bold5, X3, Ipad2 and Nokia N8 all at once while his
mother dey sell groundnut
for Junction.

*Na only for Naija, you go see mad man dey


control traffic, people
wey get sense dey obey.

*Na only for Naija, you go see native doctor dey use laptop connected with MTN modem. Maybe they
are now consulting the spirits online..

*Na only for naija u go


see a man selling a book from street to street that says HOW TO MAKE MONEY WITHOUT
STRESS. I wonder why him no read d book.

I salute Nigerians......
Just laugh out DAT stress joo
My Nigeria Your Nigeria our Nigeria My country if you agree, share it👌👌👌
Y A U B A N G I J I..!!!

Ka Karbi Tubanmu..
Ka Wanke Zunubanmu..
Ka Amsa Addu'o In mu..
Ka Tabbatar Da Hujjojinmu..
Ka Shiryar Da Zukatanmu..

Ka Tsayar Da Harshenmu Akan Gaskiya, Kuma Kacire Duk Wani Mugun Tunani Daga Zukatanmu.
Munsani, Kuma Munyi IMANI,

SHIRIYA
KARIYA
RAHAMA

*Duka Nakane. Ya Allah, Kasamu A cikin Inuwarka A Lokacin Da Babu Wata Inuwa Saitaka...
Ya Allah Kakarbi Dukkan ibadunmu Ka Biya Mana Bukatunmu Na Alkhairi.👏🏻👏🏻👏🏻. AMIIN.
Barkanmu da Safiya
Ina Masu Barin sallah da Gangan! To ku saurara
kuji. Wata rana wata
mata taje wajen
Annabi Musa (AS)
tana rusa kuka
sosai.
Sai Annabi Musa
yace ke baiwar Allah
meya sameki haka
kike irin wannan
kukan?
Sai tace ya Annabin
Allah Musa (A.S),
Zina nayi nasamu
cikin shege dana
haifi dan saina
kasheshi, shiyasa
nazo karokamin Allah ya
karbi tubana. Dajin haka sai hankalin Annabi
musa (A.S) yatashi sosai.
Hakan yasa Annabi Musa (A.S) yakoreta yace ta
tashi ta tapi.
Allahu Azza wa Jalla
kuma daganin haka
saiya turo sahibul Wahyi wato Mala'ika Jibrilu
(A.S) yace kaje kagaida Musa kace masa meyasa
baiwata tazo zata tuba yakoreta? Waishin ya kai Musa bakaga laifin dayafi
nata bane abayan kasa ?
Annabi Musa (A.S) dayaji haka, Sai yace:
Ya Ubangiji wani
laifine yafi na
wannan matar Ya'
Ubangijin Sammai da
Kassai ?
Sai Allah Madaukakin
Sarki yace masa:
Tarikussalati
A'midan muta
Ammidan.
Ma'ana: barin sallah
harlokacinta yawuce
dagangan batare da
mantuwa ko kuma bacci ba. Allah Yace masu
aikata haka sunfi wannar matar laifi awajena.
Toh Yan'uwa munji fa! Ina:
Yankasuwarmu
Direbobinmu
Yanbokonmu
Ma'aikatanmu
Yan achabanmu
Yanmatanmu
Samarinmu
Yan social network
Yan kallon ball
Yan zuwa gidan biki
Da sauran masu
barin sallah a
lokacinta da
gangan? Ya kamata
mu gyara, muji
tsoron Allah kafin
muji hancinunma
suna kartan kasar
kabari.
Allah Ya bamu ikon
yin sallah akan
lokacinta, Yasa
kuma muna cikin
wadanda idan aka
dubi sallarsu basai
andubi sauran
ayyukansuba. Please share this message to all groups you know and all your friends..👏👏👏👏👏👏👏📢
📢📢📢🔔🔔🔔
🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa ka zama mai jajircewa wajan neman halal karka zama Maroki.

🌲GARGADI 🌲

✍🏻ka zama mai yawan sadaqa wata rana zaka ga amfaninta.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻karka raina matsayin wani saboda gaba.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻karka duba wanda ya fika wadata katina kaima kafi wani.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻karka zamo cikin masu asarar Rana guda ba tare da sunyi salatin Annabi s.a.w) ba.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Yi kokari ka yaqi shaidan ta hanyar karanta Alqur'ani domin kariya ne agaremu.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Zamo mai yawan tuna mutuwa hakan zaisa ka cire kwadayin Duniya.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa Yi kokari ka damqe sha'awarka dan itama ta zama masifa a wannan zamani.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻in ka samu dama kai aikin alhairi da ita kafin ta kubce maka.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa dan Allah karka gani ka wuce ba tare da ka turawa wani group ba, ko ba komai zai masu
amfani.
SUNAYEN MATAN MANZON ALLAH (S.A.W)

1.Khadija 'yar khuwailid


2.Saudatu 'yar Zam'atu
3. Hafsah 'yar Umar
4. Aisha 'yar Abubakar
5. Zainab 'yar Khuzaimah
6. Zainab 'yar Jahshin
7. Juwairiyya 'yar Haris
8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
9. Safiyya 'yar Huyayyu
10. Ramlatu 'yar Abu Sufyan
11. Maimunah 'yar Haris

SUNAYEN 'YA'YAYEN ANNABI (S.A.W)

1. Ibrahim
2. Alkasim
3. Abdullahi
4. Zainab
5. Rukayyah
6. Ummukulsum
7. Fadimatu

SAHABBAI GOMA DA AKA YI WA BUSHARA DA ALJANNAH

1. Abubakar Assiddik.
2. Umar Dan Khaddab.
3. Usman Dan Affan.
4. Aliyu Dan Abi Dalib.
5. Dalha Dan Abaidullahi.
6. Zubairu Dan Awwam.
7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
8. Abdurrahman Dan Aufu.
9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
10. Sa'idu Dan Zaid.

SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR

1. Tauhidi.
2. Sallah.
3. Azumi.
4. Zakkah.
5. Hajji.

SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI:

1. Almuharram.
2. Safar.
3. Rabi'ul Awwal.
4. Rabi'ul Sani.
5. Jumada Awwal.
6. Jumada Sani.
7. Rajab.
8. Sha'aban.
9. Ramadhan.
10. Shawwal.
11. Zulkidah.
12. Zulhijji.

Ya Allah👏 duk wanda ya tura wa wasu groups👨‍👩‍👧‍👧 din don su amfana da wannan tagomashin. Ya
Allah ka haskaka rayuwarsu da annurrinka, ka sa su yi kyakkyawar karshe, ka sa su a inuwar
Al'arshenka ranar kiyama, kuma ka shayar da su ruwan Alkausara, ya Allah ka sa mu ziyarci juna a
gidan Aljannah Amin Summa Amin 👏
DAN ALLAH KA WARE MINTI 2 KA KARANTA!!! DR. MANSUR IBRAHIM SOKOTO Wrote:
Wata rana Sahabban manzon ALLAH (S.W.A) sun kawo karar SAYYIDINA ABUBAKAR gurin
Manzon Allah (S.A.W) suna Cewa Ya Manzon Allah: Abubakar ya kasance idan muka hadu dashi
yana riga bamu hannunsa muyi musabaha cikin farin ciki da sakin fuska. Amma yanzu idan muka hadu
dashi sai ya sunkuyar da kansa kasa sai mun fara bashi hannun mu sannan zai miko nasa. Sai Manzon
Allah (S.A.W.) yace aje maza a kira Sayyidina Abubakar, cikin lokaci sai gashi yazo, yana zuwa sai
Manzon Allah (S.A.W) yace kaji abin da Sahabbaina suka fada, gaskiya ne? Sai Sayyidina Abubakar
cikin girmamawa yace: Ya wanda bakinsa baya karya, Eh hakane gaskiya ne suka fada. Amma ina da
hujja, sai yace jiya nayi mafarkin wani katafaren gida wanda babu abinda ke cikinsa sai kayan alfarma
da more rayuwa da jin dadi wani abin ma hankali da tunani baya misalta su, Allah (S.W.T) ya fadamin
cewa: "Babu wanda zai shiga wannan gidan face Wanda idan ya hadu da mutane yana riga mika musu
hannu domin a gaisa kuma cikin sakin fuska da murmushi", to shine nake musu kwadayin wannan gida
dasu shigeshi, shi yasa na bari su rinka fara miko min hannunsu suna farin ciki da sakin fuska da
murmushi.
Allahu Akbar !!! Don Allah dan uwa Kada Ka Karanta ka barshi kai kadai, ka turawa 'yan uwanka
Musulmai Masoya Manzon Allah (S.A.W).
Jama'a don girman Allah Ku bada minti 2 domin karanta wannan babban sako;
Manzon Allah saw yana cewa: Ku yawaita yin salati a gareni domin salatinku a gareni to haskene a
gareku ranar tashin Alqiyama, ya Kara da cewa mutanen dake zaune a fadata ranar tashin Alqiyama
sune masu yawan yimun salati, ya Allah muna rokonka da sunayenka 99 tsarkaka, ya Allah dan Sittin
na Alqurani, ya Allah dan darajar Gadon Al-Arshi duk Wanda ya tura wannan sakon ga yan uwa
musulmi Allah kaji kansa, ka gafartamasa kurakuransa, ka daukakashi akan makiyansa ya Allah duk
bukatunsa na alkhairi ka biyamasa ya Allah ka tayar dashi a fadar manxon Allah saw rana