Vous êtes sur la page 1sur 16

Wata mata ta je gurin Annabi Dauda (AS) cikin

fushi, ta ce masa: "Ya Annabi Allah! Ubangijinka


yana da adalci kuwa?
Sai ya ce: "Kwarai kuwa, mai adalci ne, ba ya
zalunci. Menene labarin ki? Sai ta ce: "Ni bazawara
ce, ba ni da mai taimaka min, ga 'ya'ya mata guda
3 marayu. Ina ciyar da su ne da sana'anar saka da
nake yi. Jiya na yi
sakata mai yawa, na daure a wani jan tsumma,
zan tafi kasuwa na sayar, na sami abin da zan
ciyar da kaina da 'ya'yana, sai wani tsuntsu ya zo
ya wafce daga hannuna. Kuma ba ni da
komai, ga marayu.
Kafin Annabi Dauda (AS) ya ce komai ga wannan
mata, sai ga wasu mutane su 10 sun shigo,
kowannen su da Dinare 100 a hannunsa, suka ce:
"Ya Annabi Allah! Muna son za mu yi sadaka da
wannan kudi... Sai Annabi Dauda (AS) ya ce da
su: "Me ya faru?" Sai suka ce: "Muna cikin jirgin
ruwa, sai iska mai karfi ta taso, jirgin namu ya
bule, sai muka dinga ambaton Allah, kuma muka
yi bakancen idan Allah Ya tseratar da mu, za mu
yi sadaka da Didare dari-dari. Muna cikin wannan
hali, sai wani tsuntsu ya jeho mana wani jan
tsumma, a cikin tsumman akwai wata saka. Sai
muka toshe bular da wannan sakar, Allah Ya
tseratar da mu.
Sai Annabi Dauda (AS) ya yi godiya ga Allah, ya
fuskanci wannan mata ya ce mata: "Ubangijinki
mai adalci ne... Idan kin yi sakar nawa kike
siyarwa?"
Sai ta ce: "Dirhami daya".
Sai ya ce: "Ga Dinare 1000, Allah Ya sayi sakarki,
karbi ki je ki ciyar da 'ya'yanki".
ALLAH YA WARWARE MANA MATSALOLINMU,
YA KYAUTATA MANA TATTALIN ARZIKINMU
AKWAI BUKATAN A YAYATA WANNAN KISSAR
KO WASUNMU ZA SUJI KARFIN GUIWA!!!!
YAKAI👏 DAN'UWA👈 DAN GIRMAN ALLAH🙏 AYANZU YANZU🕘 KANUNA
SOYAYYAR'KA🌹🌺 GA👏 ANNABI S. A. W KAYIMASA SALATI 10.🙏 TAK👌 KUMA
KATURA✔ KODA GROUP 3👈 DAN SANKA.(da).ANNABIN RAHAMA S. A. W KATURA✔🛵
💜 💘I love 💘prophet 💘muhammad S A W 💘ya allah inarokanka 💘dan soyayyarka da 💙annabi
muhammad 💙S S W duk 💜wandaya tura
💜wanansako zuwa 💖wani gruop allah 💖kasashi acheton 🌸annabi muhammad 🌷💚S A W 💘 🌺💚💚
💚💜💜💜💙💙💙Ameen🍒❤🌺
GORON SAFIYA.......
Hakika kyawawan Dabi'un MANZON ALLAH (S.W.A) sune, Sada Zumunci, Kyautatawa, karamci,
Girmamawa, Afuwa, Karbar Uzuri, Gaskiya, Rikon Amana, Cika Alkawari, Hakuri, Jin kan marayu da
Tausayin Talakawa. ALLAH ya Azurtamu da Wadannan Halaye Ameen.

BARKAN MU DA SAFIYAR
*Budurci Na Gidan Miji Na*

Daga Aysha Abdallah

Daure ka/ki tura wa wani koda baza ka samu damar karantawa ba burin mu ya isa gurin iyayen mu 🙏🏻

Assalam alaikum 'yan uwa musulmai dan ALLAH duk wanda ya samu wannan sako yayi kokarin
turawa gaba har ALLAH yasa iyayen mu suji koda labari ne agun wasu, ba na rubuta ko dan tozarta
wasu iyayen bane, na rubuta ne dan abi mana hakkinmu *Budurci Na Gidan Miji Na*
a nan ya kamata na sauke shi.
A gaskiya iyayen mu na yanzu basa mana adalci ko kadan, mun kasance masu son aure amman sai
suce za muyi karatu kamar su sun yi, wannan shi ne babban kuskuren da ake samu, wallahi duk wanda
dan shi, ko 'yarta ta lalace ita ta ga dama da bata yi maganin matsalar tun daga farko ba, domin icce tun
yana danye ake kokarin lankwasa shi kafin ya girma ya bushe.

Ana samun babban kuskuren da ku kuke sa mu, ana barin mu muna tafiya karatu ba asan me muke yi
ba, ba asan me muke kallo ba, ba asan me muke yi ba, ba a san me muke ji ba, ba a san su waye
malaman mu ba, balle kawayen mu!!!

Ana cutar da mu wanda hakan yasa muke samun matsaloli na kallon fina finan batsa da hotunan batsa,
wanda hakan yake sawa muce zamu gwada muji dadin da ke ciki.

Wallahi iyaye kuji tsoron ALLAH ku taya mu rike mutuncin mu, amana aka baku mu kafin ranar da za
ku kai mu gidan mazajen mu, kuna jawo mana zunubai, ganin mun samu duniya don muyi boko mu
zamo wasu abin kwatance wanda hakan bayi bane a gurin ALLAH.

Ku rufawa kanku asiri kurufa mana muma, wallahi zaku kashe mu tun bamu san dadin aure ba, zaku
mayar da mu zawarawa tun ba muyi aure ba, kuna jefa mu ga halaka, kuna cin amanar mu, aure baya
hana karatu kuma dole sai da aure za a samu damar yin karatu hankali kwance, sai kuga wata a kalma
sunanta budurwa amman a zahirance ba budurwar ba ce, sabida ta tsiyaye budurcin duk ya kare a
hanyar makaranta.

Darajar mu gidan miji tunda har muka kawo kukan mu gurinku ku yi hakuri kuyi mana, kafin ALLAH
yayi fishi da ku saboda danne hakkinmu da ku kayi.

Duk mai kishin ALLAH da manzon sa, duk mai neman rahmar ALLAH da manzon sa, duk wanda ya
yarda da ayar alqur'ani ya yarda da musulunci gaskiya ne ya yarda da aure sunnar annabi (s a w) ya
turawa 'yan uwa domin sako ya isa gurin iyayenmu, su fito da mu halin da suka jefa mu, sannan su
nemi yafiyar ALLAH irin halin da suka jefa mu.

ALLAH ya taya mu kare mutuncin mu kafin mu je gidajenmu (ameen)


*Ni'ima tana bukatar godiya*.
*Jarabawa. Tana bukatar hakuri*.
*Zunubi yana bukatar Tuba (Istigfari)*
.
*Duk wanda ya yi godiya, ya yi hakuri ya kuma tuba hakika ya samu jin dadi*....
*Allah ya jiyar damu dadi duniya da lahira*... *BARKAN MU DA SAFIYA.
WANI ABUNE YAFI BAKA TSORO ARAYUWAR DUNIYARNAN?????

Nidai MUTUWACE

Ina TSORATA duk inna tuna ranar mutuwata sbd bansan taya za a zaremin RAIBA ahankali koko

Ankarbo daga Nana Aysha "ayayin da mutuwa takisu riskar manxon allah seya sa aka kawo mashi
ruwa akwano yarika shafama fuskarshi ruwan nana Aysha takasance tana cewa se da ruwan yai zafi
kamar andorashi awuta saboda radadin mutuwa

Awani hadisi manzon allah yakasance yana cewa lallai mutuwa tanada magagi

Awani hadisin kuma da nasan haka magagin mutuwa yake dana roki sassauci ga al'ummata

Yan uwa wannan fa manzon allahne yaji zafin fitar rai to nikuma ko kaifah?

Lallai magabata na kwarai sunkasance babu abinda ke tada hankalinsu irin wannan tunanin.

Sayyidina uthman bn affan(ra) yakasance duk lokacin da aka binne gawa agabansa se yayita kuka
kamar ransa zefita!
Semutane suka tambayeshi,yakai sarkin muminai maiyasaka kuka akan qabari alhali ana mutuwa
agabanka amma bakayin irin wannan kuka?se yace naji manzon allah(saw)yanacewa"qabari shine
masauki nafarko daga masaukan lahira idan yakasance alkairi to abinda kebayinsa yafishi alkairi to
idan kuma yazamto sharri abinda zebiyoshi yafishi sharri"acikin wani hadisi kuma manzon allah (saw)
yanacewa"Dan Adam yayin da za a sanyashi cikin qabari"kaiconka yakai dan Adam waye yarudeka
daga tunanina!shin baka sancewa nine gidan fitinaba kuma gidan duhu kuma gidan kadaitakaba kuma
gidan tsutsotsiba???wanene yarudeka har kakasance kake wucewa takusa dani lokaci masu yawa?

Wannan rana tananan tanajiran kowanne daga cikinmu kuma babu mai taimakonka se aikinka na alkairi
daka aikata.

Ya Allah kasa mutuwa yazamo hutu ga musulmi ya Allah kasa qabarinmu yazamanto dausayine na
aljannah ya Allah kayalwa qabarinmu kasaukaka hisabinmu kakiyayemu daga tashin hankalin ranar
alkiyamah.

Dan uwa daure ka tura gawasu domin samun lada.

WASALAM
*🌍HUDUBAR ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM WANDA YAYI A
KHUDUBAR RANAR TARA GA WATAN ZUL-HIJJAH, SHEKARA TA GOMA DA HIJIRA A
DUTSEN ARAFAT (RANAR ARFA KENAN).* 🌍

*ANNABI (SAW)YA FARA DACEWA:* 🌍


“Ya ku mutane ku bani hankalinku, domin mai Yiwuwa bazan sake kasancewa da ku bayan wannan
shekaran ba, saboda haka ku saurari abinda nake gaya maku da kyau, kuma (ku isar da abinda zan gaya
maku) ga wadanda basa wannan wuri a yau.

Ya ku mutane kamar yadda kuka riki wannan wata, (na hajji) da wannan rana (ta arfa) da kuma wannan
gari (na Makka) da girma kuma abin tsarewa, to, haka kuma ku riki Ran Musulmi da kuma
Dukiyoyinsu da girma abin kuma karewa, ku maida wa Mutane kayan da suka baku Amana. Kar ku
cuci kowa, saboda kar wasu su cuce ku, ku tuna fa, hakika ALLAH zai yi sakayya akan ayukakanku,
ALLAH (SWT) ya hana cin riba,(wato kudin ruwa) saboda haka, duk abin da aka kulla ta kudin ruwa
sai an warware shi.

Ku yi hattara da shaidan, domin kiyaye Addininku. Yanzu kan ya fidda ran batar da ku akan manyan
abubuwa (na sabo) saboda haka ku guji binshi akan kanana.

Ya ku jamaa hakika kuna da hakki bisa matayenku, amma suma suna da hakki bisa kanku, to hakkin su
ne akanku da kuciyar dasu, Kuma ku tufatar dasu akan jin kai. ku bi dasu kyakkyawan biyarwa, ku
kuma tausasa musu domin su majibintan al amurran kune, kuma mataimakan ku, Hakki ne akansu da
kar su yi abota da duk wanda ba kwa so, kuma su nisanci zina.

Ya ku jama'a kuyi kyakkyawan bauta ga ALLAH (SWT) ku tsaida salloli biyar(5) na farilla, Ku
Azumci Watan Ramadan ku Kuma bada zakka. Ku aikata aikin hajji in har kun sami daman yi. KU
SANI FA, ko wane musulmi dan uwan musulmi ne. Dukkan ku dai dai kuke. Ba wanda yake da fifiko
saman wani sai ta tsoron ALLAH, da aikata kyawawan ayyukka.

Ku tuna fa(ya ku jama'a) wata rana za ku tsaya gaban ubangijinku, domin sakamakon ayyukanku,
saboda haka ku yi hattara kada ku yi sake da hanya madaidaiciya bayan na kau.

Ya ku jama'a ba wani annabi ko manzo da zai zo bayana kuma babu wani addini da zai zo (bayan
addinin musulunci), saboda haka kuyi tunani sosai akan wannan magana dana gaya maku, kuma ku
fahimce ta (sosai).

Zan bar maku abubuwa guda biyu (2); ga (alkur ani) ga kuma (sunnah) ta. In kun bi wannan ba za ku ta
ba bata ba. Duk Wanda ya ji wannan sako to ya jiyar da wadansu, suma su jiyar da wasunsu, kuma sau
da yawa wadanda za su ji magana daga karshe sufi masu ji na yanzu fahimtar abinda nake fada.

YA ALLAH ka zamo shaida agareni, cewa na isar da aikenka zuwa ga bayinka.” Yan uwa ku watsa
wannan KHUDUBAR ga yan uwa musulmi wanda kamar yau akayi ta!!!

Allah duk wanda ya tura wannan khuduba ya Allah ka sadashi da annabin MuhammadMuhammad
(saw) ya Allah kabiya masa dukkan bukatunsa na alkhairi
👏👏👏👏👏👏👏
🌍🌍🌍🌍🌍🌍🌍
Assalamu Alaikum
Ina rokon Allah Ya saukar da Albarka, Alkhairi,Falala, Wadata, Ni'ima, Gafara, Rahama, Lafiya mai
amfani, Kwanciyar Hankali a garemu da Zuri'armu, da Musulmai Baki daya Ameen.

*BARKA DA SAFIYA*
Hanya mai sauki zuwa aljannah
Ga garabasa ta shiga aljannah a kowace rana mutun yakaranta suratul ikhlas wato( kulhuwallahu ahad)
sau goma (10) Allah zai gina masa gida a aljannah hadisi ne ingantacce idan mutum yana son Allah da
manzon sa yatura zuwa grp 3 ko 2
😬😀Asha dariya😀😀😬😁
Wata mata tadawo daga wajen aiki ta Tatar
Mijinta bai tasoba daga nashi office dinba,
Ga wayarta ba chargi saita dauki wayar yar
Aikin gidan ta tasanya lambar mijin takira.
Tana kira taga anrubuta part of my life cikin tashin
Hankalin ta mike zata kira yar aikin sai taji mijin
Ya dauka yace I am sorry my honey ganinan tafe
Dafatan jarababbiyar bata taso daga aiki ba koh??
😀😀😬😁😂😃😆😆😄😆😇😜😁😙😂😝😍😀😬
Idan kaine ko kene mezakayi ?
Duk zuciyar da take mai yafiya, to mai ita zai rayu cikin hutu.

Duk wanda ya yarda da kaddara, zai rayu cikin sa'a da (dadin rayuwa).

Duk mai yawan maimaita, "Alhamdu lillah"; zai yi dariya

Duk harshen da yake istigfari kowane lokaci zai samu budi, kuma za'a arzuta shi ta inda bai tsammani
ba. Allah ya sa mu cika da Imani🙏Barka da asuba.🙋🏻‍♂
```🔸🔹🔸🔹🔸🔹
🔷 Makaho idan idonsa ya bude karya sandarsa yake yi. Haka dan Adam yake da saurin manta alheri da
kin tuna baya. Duk wanda za ka taimake shi yi ma sa don Allah. Idan kana jiran godiya da sakayya
daga mutane babu shakka za ka sha mamaki.

*
*

🔷 Wawa shi ke fadin abin da zai aikata, mai kuri shi ke bayyana abinda ya aikata. mai natsuwa aikinsa
ne ke bayyana matsayinsa.

*
*

🔷 Gishiri da Sugar kalarsu daya ce. Banbancinsu yana bayyana ne idan aka dandana. Haka mutane su
ke, sai an gwada akan san na kwarai.

*
*

🔷 Zama da mutanen kirki yana karar da kai ababe guda shida: Son Allah, da bin Allah, da ambaton
Allah, da gudun duniya, da son lahira| da barin girman kai.

*
*
🔷 Har abada akwai zukatan da ke son ka ko da kana munana ma su. Akwai kuma ma su kin ka duk
yadda ka kyautata ma su. Kowa da kiwon da ya karbe shi.

*
*

🔷 Idan namiji bai ji dadin aure ba zai yi tunanin kara mata don ya samu jin dadi. Idan kuma ya ji dadi
zai yi tunanin karawa don ya kara jin dadi. Mata ku yi hakuri karin aure dabi'a ce a cikin mazajenku.

*
*

♦ Marar gaskiya kamar mai yagaggen wando ne duk inda zai zauna sai ya rinka kame-kame. Mai
gaskiya a natse yake zamansa.

🔷
🔷

👌 Ana gane mumini ne a wurare uku: Idan ya samu ya gode ma Allah, idan ya rasa ya koka ma Allah,
idan ya shiga damuwa ya koma ma Allah
🔴 Cikakkiyar nutsuwar ruhi ta tabbata ga mutumin da tunanin laifukansa ya hanashi hangen laifin
wani.

🔴 Kaifin Hankali ya tabbata ga mutumin da yayi aiki da ilimin da ya sani, komai Qankantarsa, kuma ya
sanya tsoron Allah adukkan lamuransa.

🔴 Murna da annashuwa sun tabbata ga Mutumin da Tunanin hisabi ya hanashi tara dukiya ta hanyar
Haramun.

🔴 Wadatar zuciya ta tabbata ga mutumin da kullum yake gode ma Allah akan kowacce baiwar da yayi
masa komai kankantarta, kuma ba ya kaiwa Qarar Ubangiji awajen halittunsa.

🔴 Cikar buri ya tabbata ga Mutumin da kwadayin gamuwarsa da Allah a Lahira ya hanashi dogon
burin Zaman duniya.

🔴 'Dandanon zakin imani ya tabbata ga mutumin da ya fifita Son Allah da Manzonsa akan komai na
duniya da lahira.

🔴 Lada mai yawa ya tabbata ga Mutumin da yaji kalmar gaskiya (kamar irin wannan) kuma ya isar da
ita izuwa zukatan al'ummah ba tare da jirkita komai acikinsa ba```
*```AL-ASMA -UL-HUSNA*```

*_Allah (‫)هللا‬ The Greatest Name_*

1. *Ar-Rahman (‫*)الرحمن‬ The All-Compassionate

2 *Ar-Rahim (‫*)الرحيم‬ The All-Merciful


3 *Al-Malik (‫*)الملك‬ The Absolute Ruler

4 *Al-Quddus (‫*)القدوس‬ The Pure One

5 *As-Salam (‫*)السالم‬ The Source of Peace

6 *Al-Mu’min (‫*)المؤمن‬ The Inspirer of Faith

7 *Al-Muhaymin (f‫*)المهيمن‬ The Guardian

8 *Al-Aziz (‫*)العزيز‬ The Victorious

9 *Al-Jabbar (‫*)الجبار‬ The Compeller

10 *Al-Mutakabbir (‫*)المتكبر‬ The Greatest

11 *Al-Khaliq (‫*)الخالق‬ The Creator

12 *Al-Bari’ (‫*)البارئ‬ The Maker of Order

13 *Al-Musawwir (‫*)المصور‬ The Shaper of Beauty

14 *Al-Ghaffar (‫*)الغفار‬ The Forgiving

15 *Al-Qahhar (‫*)القهار‬ The Subduer

16 *Al-Wahhab (‫*)الوهاب‬ The Giver of All

17 *Ar-Razzaq (‫*)الرزاق‬ The Sustainer

18 *Al-Fattah (‫*)الفتاح‬ The Opener

19 *Al-`Alim (‫*)العليم‬ The Knower of All

20 *Al-Qabid (‫*)القابض‬ The Constrictor

21 *Al-Basit (‫*)الباسط‬ The Reliever

22 *Al-Khafid (‫*)الخافض‬ The Abaser

23 *Ar-Rafi (‫*)الرافع‬ The Exalter

24 *Al-Mu’izz (‫*)المعز‬ The Bestower of Honors

25 *Al-Mudhill (‫*)المذل‬ The Humiliator

26 *As-Sami (‫*)السميع‬ The Hearer of All


27 *Al-Basir (‫*)البصير‬ The Seer of All

28 *Al-Hakam (‫*)الحكم‬ The Judge

_29_ *Al-`Adl (‫*)العدل‬ The Just

_30_ *Al-Latif (‫*)اللطيف‬ The Subtle One

_31_ *Al-Khabir (‫*)الخبير‬ The All-Aware

_32_ *Al-Halim (‫*)الحليم‬ The Forbearing

_33_ *Al-Azim (‫*)العظيم‬ The Magnificent

_34_ *Al-Ghafur (‫*)الغفور‬ The Forgiver and Hider of Faults

_35_ *Ash-Shakur (‫*)الشكور‬ The Rewarder of Thankfulness

_36_ *Al-Ali (‫*)العلى‬ The Highest

_37_ *Al-Kabir (‫*)الكبير‬ The Greatest

_38_ *Al-Hafiz (‫*)الحفيظ‬ The Preserver

_39_ *Al-Muqit (‫*)المقيت‬ The Nourisher

_40_ *Al-Hasib (‫*)الحسيب‬ The


Accounter

_41_ *Al-Jalil (‫*)الجليل‬ The Mighty

_42_ *Al-Karim (‫*)الكريم‬ The Generous

_43_ *Ar-Raqib (‫*)الرقيب‬ The Watchful One

_44_ *Al-Mujib (‫*)المجيب‬ The Responder to Prayer

_45_ *Al-Wasi (‫*)الواسع‬ The All-Comprehending

_46_ *Al-Hakim (‫*)الحكيم‬ The Perfectly Wise

_47_ *Al-Wadud (‫*)الودود‬ The Loving One

_48_ *Al-Majid (‫*)المجيد‬ The Majestic One

_49_ *Al-Ba’ith (‫*)الباعث‬ The Resurrector

_50_ *Ash-Shahid (‫*)الشهيد‬ The Witness


_51_ *Al-Haqq (‫*)الحق‬ The Truth

_52_ *Al-Wakil (‫*)الوكيل‬ The Trustee

_53_ *Al-Qawiyy (‫*)القوى‬ The Possessor of All Strength

_54_ *Al-Matin (‫*)المتين‬ The Forceful One

_55_ *Al-Waliyy (‫*)الولى‬ The Governor

_56_ *Al-Hamid (‫*)الحميد‬ The Praised One

_57_ *Al-Muhsi (‫*)المحصى‬ The Appraiser

_58_ *Al-Mubdi’ (‫*)المبدئ‬ The Originator

_59_ *Al-Mu’id (‫*)المعيد‬ The Restorer

_60_ *Al-Muhyi (‫*)المحيى‬ The Giver of Life

_61_ *Al-Mumit (‫*)المميت‬ The Taker of Life

_62_ *Al-Hayy (‫*)الحي‬ The Ever Living One

_63_ *Al-Qayyum (‫*)القيوم‬ The Self-Existing One

_64_ *Al-Wajid (‫*)الواجد‬ The Finder

_65_ *Al-Majid (‫*)الماجد‬ The Glorious

_66_ *Al-Wahid (‫*)الواحد‬ The Unique, The Single

_67_ *Al-Ahad (‫*) االحد‬ The One, The Indivisible

_68_ *As-Samad (‫*)الصمد‬ The Satisfier of All Needs

_69_ *Al-Qadir (‫*)القادر‬ The All Powerful

_70_ *Al-Muqtadir (‫*)المقتدر‬ The Creator of All Power

_71_ *Al-Muqaddim (‫*)المقدم‬ The Expediter

_72_ *Al-Mu’akhkhir (‫*)المؤخر‬ The Delayer

_73_ *Al-Awwal (‫*)األول‬ The First

_74_ *Al-Akhir (‫*)األخر‬ The Last

_75_ *Az-Zahir (‫*)الظاهر‬ The Manifest One


_76_ *Al-Batin (‫*)الباطن‬ The Hidden One

_77_ *Al-Wali (‫*)الوالي‬ The Protecting Friend

78 *Al-Muta’ali (‫*)المتعالي‬ The Supreme One

79 *Al-Barr (‫*)البر‬ The Doer of Good

80 *At-Tawwab (‫*)التواب‬ The Guide to Repentance

81 *Al-Muntaqim (‫*)المنتقم‬ The Avenger

82 *Al-’Afuww (‫*)العفو‬ The Forgiver

83 *Ar-Ra’uf (‫*)الرؤوف‬ The Clement

84 *Malik-al-Mulk (‫*)مالك الملك‬ The Owner of All

85 *Dhu-al-Jalal wa-al-Ikram (‫*)ذو الجالل و اإلكرام‬ The Lord of Majesty and Bounty

86 *Al-Muqsit (‫*)المقسط‬ The Equitable One

87 *Al-Jami’ (‫*)الجامع‬ The Gatherer

88 *Al-Ghani (‫*)الغنى‬ The Rich One

89 *Al-Mughni (‫*)المغنى‬ The Enricher

90 *Al-Mani’(‫*)المانع‬ The Preventer of Harm

91 *Ad-Darr (‫*)الضار‬ The Creator of The Harmful

92 *An-Nafi’ (‫*)النافع‬ The Creator of Good

93 *An-Nur (‫*)النور‬ The Light

94 *Al-Hadi (‫*)الهادي‬ The Guide

95 *Al-Badi (f‫*)البديع‬ The


Originator

96 *Al-Baqi (‫*)الباقي‬ The Everlasting One

97 *Al-Warith (‫*)الوارث‬ The Inheritor of All

98 *Ar-Rashid (‫*)الرشيد‬ The Righteous Teacher

99 *As-Sabur (‫*)الصبور‬ The Patient One


*```📮PLEASE SEND TO ALL YOUR FRIENDS AND GROUPS AND GET SAWAB E
JARIYA*```*```AL-ASMA -UL-HUSNA*```
Salamu alaiki y ke mace maabociyar yin sallah🕌.

🤔shin ko kinsan sallar ki ba mai kyau bace matukar baki suturta al'aurar ki ba?

🤔shin ko kinsan kafafuwan ki d hannayen ki suna 1 daga cikin al'aurar ki yayin da kike sallah?

🤔shin ko kinsan koda kin rufe kafar ki da Zane tana zama bude yayin da kikai sujjada da ruku'u?

🤔shin ko kinsan sanya safa ko babban hijabi shine zaya kubutar da ke daga yin sallah ba tare da rufe
al'aura ba?

🤔Shin ko kinsan yan'uwa da yawa basu san al'aurar su ba a lkcn d suke yin sallah?

🤔Shin ko kinsan idan kin karanta posting din nan ki ka ki gyara sallar ki kina daya daga cikin wadanda
Allah ya fada a cikin suratul bakara?

🤔Shin ko kinsan idan kinyi posting mutane da yawa xasu gyara ibadar su?
Imam Bukhari
👳👳👳👳
Da
🌼🌼
Imam Muslim
👳👳👳👳
Sun rawauto
🌼🌼
Hadisi
🌼🌼🌼
Daga
Abdullahi Dan mas'ud
‫رضي هللا عنه‬
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Yace:
Manzon Allah S.A.W
Yace:
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
‫عليكم بالصدق فإن الصدق يهدي إلى البر وإن البر يهدي إلى الجنة وال يزال الرجل يصدق ويتحر الصدق حتى يكتب عند هللا صديقا‬
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
(((Ma'ana)))
Ina yi muku umarni da yin gaskiya domin gaskiya tana sa mutum ya zama mai kyawawan hali shi
kuma kyan hali yana kai mutum ga shiga
🏰ALJANNA🏰

mutum ba zai gushe ba yana fadar gaskiya da aiki da gaskiya har sai Allah ta'ala yasa an rubuta sunansa
cikin masu gaskiya.
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Manzon Allah yaci gaba da cewa:
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
‫وإياكم والكذب فإن الكذب يهدي إلى الفجور وإن الفجور يهدي إلى النار وال يزال الرجل يكذب ويتحر الكذب حتى يكتب عند هللا كذابا‬.
(((‫)))صدق رسول هللا‬
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

(((Ma'ana)))
Ina yi muku gargadi ku daina qarya domin qarya tana sa mutum ya zama mai sabon Allah shi kuma
Sabon Allah yana kai mutum ga Shiga
🌋WUTA🌋
mutum ba zai gushe ba yana fadar qarya da aiki da qarya har sai Allah yasa an rubuta sunansa cikin
jerin maqaryata.
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼
Mazon Allah yayi gaskiya.
🌼🌼🌼🌼🌼 🌼🌼🌼
Allah ya bamu ikon fadar gaskiya da aiki da ita.
👏👏👏👏👏👏👏👏
Allah ya tsaremu da qarya ko wacce iri ce.
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

‫اللهم آمين‬
👏👏👏👏👏👏👏
Dan'uwa kar kayi rowa
Allah zai Baka lada idan ka turawa yan'uwa musulmai.
KADAN DAGA CIKIN LITATTAFAI DA MAULANA SHEHUL ISLAM R.T.A YA WALLAFA A
CIKIN RAYUWAR SA.. AL SHEIKH IBRAHIM INYASS
.
1. Ðiwani
2. Ruhul Adab
3.Kashiful ilbasi
4. Rafa'ul malami
5. Tuhfatul Ahlulharina
6. Irshadus sarina
7. Tabsiratul Anami
8. Sabilus Salamiy..fee ibqa'I'll maqamiy
9. Masarratul majami'i
10. Tabsiratul anami fi... Jawazul ru'uyatul bari...
11. Tuhfatul Adafali
12. Tanbihul Azkiya...
13. Albayanu wattabayin
14. Assarimul Ahmadi
15. Kashiful gummma
16. Ruhul hubbi
17. Ðibal Amfasi
18. Nujumul huda
19. Alhujjatul ßaliga
20. Annurrarrabani fi madahi sayyidi Ahmadu tijjani [r.t.a]
21. Tuhfatu Adayibil Amfasi
22. Kibrifil Ahmad
23. Nawadurul Adayibil hirami
24. Rihilatul hijaziyya
25. Rihilatul kwanakiyya
26. Ittihafus sami'i
27. Risalatul tauba
28. Muqamatiddinil Salasa
29. Jawahirirrasa ili...
30. Ziyadatu jauharatu
31 Nurul ßasari
32 Iksiris sa'adafi
33. Taisiril wusuli...
34. Humurul halali fi madahi sayyidir Rijal
35. Kibriful Ahmarfi madahi shafi'I'll yaumal mahashar
36. Ausikul ura
37. Nurul haqqi
38. Siwatusshu jani
39. Shafa'ul Asqami
40. Manasiku Anlal
41. Kabril kasri
42. Sirril kqalbi
43. Sa'Aatuddaraini
44. Kanzul Arifina
45. Rafa'ul malami
46. Sulsa
47 Kashiful Irfam
48. Najamul huda
49. Irshadussarina
50. Sa'Adatul Anaam
.
ALLAH YA KARAWA SHEHU KUSANCHI
❤She is khadija : The first to accept Islam,a successful business woman a supporter to the early
development of Islam,a philanthropist,I.e the first wife of the prophet (S.A.W).

❤She is
Maryam : A virgin that give birth to prophet Isah (A.S),she sweeps and clean masjid day and night, She
submitted herself to Allah and a surah in the Qur'an is named after her Suratul Maryam.

❤She is
Aisha : The beloved wife of prophet (S.A.W).A devoted worshipper an educationist, scholar and a
teacher of the science of hadith youth as she was, she was highly generous in memorization of qur'an
and hadith.

❤She is
Asiya : A woman of unshakable Imaan (faith), Foster mother of prophet Musa (A.S).A wife to a rich,
powerful and dictator king fir'aun but yet full of wisdom. She forsake materialism and chosen Allah
and the Hereafter.

❤She is
Ummu Ammar(summayya ) :The first woman to embrace Islam outside the family of prophet
(S.A.W),The first Muslim to be matryed.

❤She is
Ummu Sulaim : One of The military woman who fought at the battle field while she was pregnant
during the time of prophet (S.A.W).

❤She is
Fatima : daughter of the prophet (S.AW).an obedient wife and caring mother,a nurse and a doctor Who
treated the injured and wounded at the battle field during the time of prophet (S.A.W).

🌺YES: Women are proud, they are too precious:


why? Because in The Qur'an, Allah named a surah after women. An-nisah
(The chapter of women)🌺

Are you happy you have a woman in your life?🌹

if yes... pls keep sharing let our women know how special they are 😍
*NASIHOHI 35 zasu taimaka wurin samun ingantacciyar rayuwa*
______________________________________
1- ka fara yininka da sallar asubahi da azkar domin samun rabo da tsira.

2- ka zarce da istgfari har sai shaidan ya debe


tsammanin samun rabo a jikinka.

3-kar ka daina addu'a dumin itace igiyar tsira

4-ka tuna cewa mala'iku suna rubuta maganganunka.

5-kyawun yatsu shine ka rika qidaya TASBIH dasu.

6- idan ka shiga damuwa da qunci kace" la ila ha illallah".

7- ka sayi addu'ar talakawa da soyayyan marayu da kudadenka.

8-doguwar sujada 1 wanda aka yita saboda tsoron ALLAH yafi maka bene da aka gina na zinari.

9- ka tauna magana kafin kafadeta domin tana iya zama ajalinka.

10- ka guji addu'ar wanda aka zalunta da hawayen wanda aka hana.

11- kafin ka karanta jaridu da mujallu mai zai hana.kafara karanta alqur'ani.

12- ka zama dalilin gyaruwan iyalanka.

13- ka tilastawa ranka wurin bin dokokin Allah ,


domin ita rai tana umarni ne da sabon Allah.

14- kafin tsufar iyayanka ka daure ka samu yardarsu.


15-tsoffin tufafinka sababbi ne a wurin talakawa.

16- kar kayi fushi , domin rayuwa kadan ce ba kamar yadda kake tsammani ba.

17- tare dakai akwai wanda yafi kowa qarfi yafi kowa wadata, shine Allah.

18- kar ka rufe qofar tuba saboda sabon Allah.


19- sallah itace mafi alkhairin abun da zata taimakeka akan musibu da wahalhalu.

20- ka nisanci munanan zato, zaka huta kuma zaka hutar.

21- dalilin kowane damuwa juyawa Allah bayane, ka juyo zuwa gareshi mana.

22-kayi sallah irin wacce kakeso a shigar dakai qabari tare da ita.

23- idan kaji wanda yake gulma , kace dashi: yaji tsoron Allah.

24-ka dawwamar da kanka wurin karanta suratul MULK domin tana tseratarwa.

25- wanda aka hana( yayi hasara) shine wanda aka hanawa sallar dake cike da tsoron Allah , da idon
dake zubar da hawaye.

26- kar ka cutar da bayin Allah nagari wadanda suka shagaltu da bautar Allah.

27- ka sanya soyayyar ka duka zuwa ga Allah da manzonsa.

28- ka yafewa wanda yayi gulmarka, domin ya baka kyautar kyakyawan aikinsa ne.

29- Sallah da ambaton Allah da karatun alqur'ani alqawurane masu nauyi akan qirjinka.

30- duk wanda ya tuna da zafin wuta zai iya hakuri akan sabon Allah .

31- indai ana dare gari yana wayewa, to watarana sai labari tsanani zai zama sauqi.

32- ka nisanci ANCE-KACE ( jita-jita) domin kai game da ayyuka kamar dutsene.

33- kayi sallah da tsoron Allah , domin duk abun da zakayi bayan sallar bai kai sallah ba.

34- ka sanya alqur'ani daf dakai , domin karanta aya daya acikinsa yafimaka duniya da abun dake
cikinta.

35- rayuwa akwai dadi, mafi dadin rayuwa shine kaganka da iimaninka.
________________________________
ALLAH Yasa Mudace!
____________________________
*TEMAKA A YADA DOMIN ANFANIN ALUMMA*
✔ Sadaqah ladanta yana tabbatuwa awajen *Allah* . Koda dabbobi kayi wa sadaqar, ko tsuntsaye, ko
Kwari.
✔ Sadaqah garkuwa ce daga sharrin 'barayi, ko gobara, kuma tana kiyaye masu yinta daga mummunar
cikawa.
✔ Babbar sadaqar da zaka fara gabatarwa ayanzu, ita ce kayi "sharing" (wato ya'da) wannan rubutun
daga Zauren Fiqhu ba tare da goge koda harafi guda daga ciki ba.