Académique Documents
Professionnel Documents
Culture Documents
yabata ruwa tasha wayewar gari sai tafarka kamar bata taba yin rashin lafiya ba wani offissa da
yasamu sakon ya tura mutunc 13 nan take yasamu karin girma awajan aikin sa wani kuma da ya samu
sakon bai tura wa kowa ba,sai yagoge sai da ya tafka asara ta kwana 13.Idan kasamu wanan sako to
kayi kokari katura ma mutun 13.Insha allah da yarda allah za a dace ?*
ِ ْــــــــــــــــم هَّللا ِ الرَّحْ َم الر
َّحيْم ِ بِس.......
_The Heart that believes and fears ALLAH Shall always have Peace & Contentment. May you and ur
Family remain peaceful & contented forever. May Allah fulfil all our needs, may HE accept all our
duas, remove our difficulties and Protect us from Shaytaan and all Evil..... Alhamdulillah it's Friday,
remember the Sunnah's of the day, especially reciting Surat Al-Kahf....._
*Good Morning*
*And*
*Juma'at Mubaraq*
*Ina Rokon Allah Ubangiji*
Ya Amintar Da Ruhinmu
Ya Tsarkake Zuciyarmu
Ya Haskaka Tunaninmu
Ya Kawar Da Damuwarmu
Ya Yafe Zunubanmu
Ya Karbi Ibadarmu
Ya Kyautata Karshenmu
Ya haskaka kabarinmu Ya Allah kasa Aljannace Makomarmu da iyalanmu, Amin. *Barka da wannan
lokaci*
Allah ka cire mana hassada
Allah ka cire mana girman kai
Allah ka cire mana ganin kyashi
Allah ka cire mana san zuciya
Allah ka zamo jin mu👂
Allah ka zamo ganin mu👀
Allah ka zamo tunaninmu
Allah ka zamo furucinmu
Allah ka yalwata Arzikin mu
Allah ka tsaremu shiga wuta
🌹BARKAN MU DA SAFIYA🌹
*ASSALAMU ALAIKUM*
*👉🏼Jin dadi🍇🍎*
*👉🏼Kwanciyar hankali 💞*
*👉🏼Amincin Allah👏🏽*
*👉🏼Gafarar Allah👆🏼*
*👉🏼Rahamarsa 🌴🌲*
*HADISI NA BIYU*
Manzon Allah ya na cewa duk wanda ya karanta suratul Kahfi a ranar jumaa Allah zai cika masa
hasken sa har zuwa wata jumaa mai zuwa yana cikin haske yana cikin farin ciki.
*HADISI NA UKU*
Annabi Muhammad (S.A.W) ya ce duk wanda ya haddace ayoyin goma na farkon kahfi Allah zai
kiyaye shi daga fitinar Dujjal.
*HADISI NA HUDU*
Manzon Allah yana cewa Wanda ya karanta ayatul kursiyu bayan kowace Sallah ta farillah ba abinda
zai hana shi shiga Aljanna sai in bai mutu ba.
*HADISI NA BIYAR*
Idan kazo zaka kwanta a shimfidar ka da daddare to ka karanta kulya ayyu hal kafirun to bazaka mutu
mushriki ba idan ka mutu a wannan daren.
*HADISI NA SHIDA*
Wanda ya yi alwala, bayan ya kare alwala sai ya ce Ash-hadu alla ilAha illallAh wahadahu lasharika
lahu wa anna muhammadan Abduhu wara suluhu. Allahumma Ja'alni minattauwabina waja'alni minal
mutadhahhirina.
Duk wanda ya fadi wannan bayan gama Alwalar sa to za'a bude masa kofofin Aljanna guda takwas ya
zabi wadda ya ke son shiga.
*HADISI NA BAKWAI*
Wanda ya yi alwala bayan ya kammala alwalar sa kaf, sai ya ce Subhanakallahumma Wabihamdika ash
-hadu allah Ilaha illallah anta astagfiruka wa'atubu ilaika.
Zaa rubuta wannan acikin wata takarda baza'a bude ta ba sai ranar lahira ya ga alkhairin da ke cikin ta.
*HADISI NA TAKWAS*
Wani Sahabi ya ke cewa wata rana muna tare da Manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallama sai wani
mutum daga cikin sahabbai ya ce Allahu Akbar kabirah, Walhamdulillahi kasirah, Wasubhanallahi
bukratan waasilah, Sai Manzon Allah ya ce wanene cikin ku ke fadar wannan kalma, sai ya ce ni ne Ya
rasulullah sai Manzon Allah ya ce nayi mamakin wadan nan kalmomi da ka fada, anbude kofofin sama
gaba daya saboda wannan kalma da ka fada. Sai Abdullahi Dan Umar ya ce tun daga wannan rana
kullum sai na fadi wannan kalma, ban taba tsallake wata rana ko wani lokaci da bana fadar wannan
kalma ba.
*HADISI NA TARA*
Wata rana mun kasance muna Sallah a bayan Manzon Allah (S.A.W) da Annabi ya dakko daga ruku'u
sai ya ce Sami'Allahu Liman Hamidahu sai wani mutum daga cikin sahabbai yace Rabbana Walakal
Hamdu, Handan Kasiran Dayyiban Mubarakan Fihi da aka gama sai Manzon Allah ya waiwayo sai ya
ce Wanene ya fadi wannan sai mutumin yace Ni ne ya Manzon Allah sai Manzon Allah ya ce Naga
Malaika talatin da "yan kai suna rigagato wazai rubuta wannan aiki yaje ya gayawa Allah.
*HADISI NA GOMA*
Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare
da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.