Académique Documents
Professionnel Documents
Culture Documents
LITTAFIN
DAFA'I
ZALLAH
GABATARWA
Alhamdulillah, Dukkan godiya ta tabbata ga Allah
tabbataccen sarki, mabuwayi mai iko, cikin yardar sa
da ikon sa yauma Ya sake bani dama na wallafa
muku wani sabon littafi wanda nai masa laƙabi da
ƊALASIMAI ZALLA, wannan littafin zai taimaka
sosai musamman ga Almajirai masu aikin
makaranta wanda cikin ikon Allah zasu mallaki
asararu na aja'ibu kala kala wanda kuma insha
Allahu zasuji daɗinsu, ina roƙon Allah daya sanya
wannan littafin ya zamo silar farin cikin Al'umman
manzan Allah (S.A.W) Kuma ina fatan ya zama silar
taimako ga kowa, Allah ina roƙonka da kai salati
marar adadi ga shugaban mu ja gaba annabi
Muhammadu (S.A.W) da alayen gidan sa da kuma
sahabbansa, ina tawassali dan soyayyar Shehu ga
annabi da wulayar abu abas dan ijabar Shehu
gibirima dan darajar Shehu aliyu harazimi dan
hasken mai barewa dan ƙaunar da manzan Allah ke
yiwa nana Fatima Allah yasa littafin nan ya amfane
mu duniya da lahira.
DAFA'IN YASIN
DAFA'IN YASIN
Wannan sirrin da kuke gani yasin ne amma
duk aya an rubuta mata Falamma alqau
qala Musa zuwa ƙarshen aya, sannan aka
saka shi a hatimi yanada matukar fa'ida,
ana rubutashi asha sannan a shafe jiki
dashi amma ana saka ƙaiƙayi koma kan
masheƙiya insha Allah za'a yi godiya
ﻻ ﻳﻈﻠﻤﻮن ﻓﺘﻴﻼ
اﻟﻢ ﺗﺮ اﻟﻰ اﻟﺬﻳﻦ اوﺗﻮا ﻧﺼﻴﺒﺎ ﻣﻦ اﻟﻜﺘﺐ ﻳﺆﻣﻨﻮن ﺑﺎﻟﺠﺒﺖ
واﻟﻄﻐﻮت وﻳﻘﻮﻟﻮن ﻟﻠﺬﻳﻦ ﻛﻔﺮوا ﻫﺆﻻء اﻫﺪى ﻣﻦ اﻟﺬﻳﻦ
ءاﻣﻨﻮا ﺳﺒﻴﻼ
اﻟﻢ ﺗﺮ اﻟﻰ اﻟﺬﻳﻦ ﻳﺰﻋﻤﻮن اﻧﻬﻢ ءاﻣﻨﻮا ﺑﻤﺎ اﻧﺰل اﻟﻴﻚ وﻣﺎ
اﻧﺰل ﻣﻦ ﻗﺒﻠﻚ ﻳﺮﻳﺪون ان ﻳﺘﺤﺎﻛﻤﻮا اﻟﻰ اﻟﻄﻐﻮت وﻗﺪ
اﻣﺮوا ان ﻳﻜﻔﺮوا ﺑﻪ وﻳﺮﻳﺪ اﻟﺸﻴﻄﻦ ان ﻳﻀﻠﻬﻢ ﺿﻠﻼ ﺑﻌﻴﺪا
اﻟﻢ ﺗﺮ اﻟﻰ اﻟﺬﻳﻦ ﻗﻴﻞ ﻟﻬﻢ ﻛﻔﻮا اﻳﺪﻳﻜﻢ واﻗﻴﻤﻮا اﻟﺼﻠﻮة
وءاﺗﻮا اﻟﺰﻛﻮة ﻓﻠﻤﺎ ﻛﺘﺐ ﻋﻠﻴﻬﻢ اﻟﻘﺘﺎل اذا ﻓﺮﻳﻖ ﻣﻨﻬﻢ
ﻳﺨﺸﻮن اﻟﻨﺎس ﻛﺨﺸﻴﺔ ﷲ او اﺷﺪ ﺧﺸﻴﺔ وﻗﺎﻟﻮا رﺑﻨﺎ ﻟﻢ
ﻛﺘﺒﺖ ﻋﻠﻴﻨﺎ اﻟﻘﺘﺎل ﻟﻮﻻ اﺧﺮﺗﻨﺎ اﻟﻰ اﺟﻞ ﻗﺮﻳﺐ ﻗﻞ ﻣﺘﻊ
اﻟﺪﻧﻴﺎ ﻗﻠﻴﻞ والءاﺧﺮة ﺧﻴﺮ ﻟﻤﻦ اﺗﻘﻰ وﻻ ﺗﻈﻠﻤﻮن ﻓﺘﻴﻼ
اﻟﻢ ﺗﺮ ان ﷲ ﺧﻠﻖ اﻟﺴﻤﻮت واﻻرض ﺑﺎﻟﺤﻖ ان ﻳﺸﺎ
ﻳﺬﻫﺒﻜﻢ وﻳﺎت ﺑﺨﻠﻖ ﺟﺪﻳﺪ
اﻟﻢ ﺗﺮ ﻛﻴﻒ ﺿﺮب ﷲ ﻣﺜﻼ ﻛﻠﻤﺔ ﻃﻴﺒﺔ ﻛﺸﺠﺮة ﻃﻴﺒﺔ
اﺻﻠﻬﺎ ﺛﺎﺑﺖ وﻓﺮﻋﻬﺎ ﻓﻰ اﻟﺴﻤﺎء
اﻟﻢ ﺗﺮ اﻟﻰ اﻟﺬﻳﻦ ﺑﺪﻟﻮا ﻧﻌﻤﺖ ﷲ ﻛﻔﺮا واﺣﻠﻮا ﻗﻮﻣﻬﻢ دار
اﻟﺒﻮار
اﻟﻢ ﺗﺮ اﻧﺎ ارﺳﻠﻨﺎ اﻟﺸﻴﻄﻴﻦ ﻋﻠﻰ اﻟﻜﻔﺮﻳﻦ ﺗﺆزﻫﻢ ازا
اﻟﻢ ﺗﺮ ان ﷲ ﻳﺴﺠﺪ ﻟﻪ ﻣﻦ ﻓﻰ اﻟﺴﻤﻮت وﻣﻦ ﻓﻰ اﻻرض
واﻟﺸﻤﺲ واﻟﻘﻤﺮ واﻟﻨﺠﻮم واﻟﺠﺒﺎل واﻟﺸﺠﺮ واﻟﺪواب
وﻛﺜﻴﺮ ﻣﻦ اﻟﻨﺎس وﻛﺜﻴﺮ ﺣﻖ ﻋﻠﻴﻪ اﻟﻌﺬاب وﻣﻦ ﻳﻬﻦ ﷲ
ﻓﻤﺎ ﻟﻪ ﻣﻦ ﻣﻜﺮم ان ﷲ ﻳﻔﻌﻞ ﻣﺎ ﻳﺸﺎء
DAFA'I MUJARRABUN
Wannan dafa'i ne mai matukar
muhimmanci sosai kuma yanada matukar
fa'ida da tasiri a wurin mu mu almajirai, kuyi
koƙari ku aikata shi, insha Allahu za'a ji
daɗinshi, ana rubutashi sannan sai a wanke
a saka itacen da aradu ya faɗawa in ba'a
samu ba to a saka ƙaikayi koma kan
masheƙiya sai a bari sai in za'a kwanta sai
sha a shafe jiki dashi to Insha Allahu za'a ji
daɗinshi sosai
DAFA'I NA WURIDI
Ina wa'yanda basa iya rubutun sha sai
wuridi to ku jarraba wannan aikin ana
rubuta wannan Hatimin a fefa sai ka rubuta
sunanka a tsakiya sai ka ɗaura a saman
charbi sannan sai kayi wuridin
"WARADDALLAHUL LAZINA KAFARU BI
GAIZIHIM LAM YANALU KHAIRAN WA
KAFALLAHUL MU'UMININA ƘITALA
WAKANALLAHU QAWIYAN AZIZA" Ƙafa
1111 kullum za'a ga abun mamaki wajen
dafa'i