Vous êtes sur la page 1sur 7

Le Ramadan est le mois des invocations, du repentir, de la Miséricorde et de

l’affranchissement du Feu. Les récompenses y sont multipliées à l’infini. Ainsi, nous devons
profiter de ce mois pour nous enrichir spirituellement. Voici quelques invocations à apprendre
et à reciter durant ce mois béni.

1 – Invocation à prononcer lors de l’apparition du croissant de lune (Al-hilâl)

ِ ْ‫ َوالتَّـو‬،‫والسَّال َمـ ِة واإلسْالم‬ ‫هللا َأ ْكـبَر اللّهُ َّم َأ ِهلَّـهُ َعلَيْـنا بِاأل ْمـ ِن َواإليمـان‬
 ‫فيـق ِلما تُ ِحـبُّ َربَّنـا َوتَـرْ ضـى َربُّنـا َو َربُّكَ هللا‬

 « Allahu Akbar, Allahumma ahillu ’aleynâ bî-l-amni wâ-l-Îmân, wâ-s-salâmati wâ-l-Islâm


wa-t-Tawfîq limâ tuh ibbu Rabbana wa tarDa Rabbunâ wa Rabbuka-l-lah »

« Allah est le Plus Grand ! Ô Seigneur ! Apporte-nous avec cette nouvelle lune la sécurité et
la foi, le salut et l’Islam ainsi que la réussite dans tout ce que Tu aimes et que Tu agrées.
Notre Seigneur et ton Seigneur est Allah. »

2 – Invocation à prononcer lors de la rupture du jeûne (Al-Iftar)

‫اللهم لك صمت وعلى رزقك افطرت وبك آمنت وعليك توكلت‬

Allâhoumma laka Soumtou, wa ’alâ rizqika aftartou, wa bika âmanntou, wa ’alayka


tawakaltou.

« Seigneur ! C’est pour Toi que j’ai jeûné, et grâce à ta subsistance que j’ai rompu mon jeûne.
Je crois en Toi, et je place ma confiance en Toi ».

ِ َّ‫َﺐ اﻟﻈَّ َﻤﺄ ُ َﻭا ْﺑﺘَﻠ‬


  ‫ َﻭﺛَﺒَﺖَ اﻷَﺟْ ُﺮ ﺇِ ْﻥ َﺷﺎ َء ﻪَّﻠﻟا‬،ُ‫ﺖ ْاﻟ ُﻌﺮُﻭﻕ‬ َ ‫َﺫﻫ‬

Thahabadh-dhama’u wabtallatil-’urooqu, wa thabatal-’ajru ’inshaa’Allaah.

« La soif est dissipée, les veines sont abreuvées et la récompense est assurée si Allah le veut.
»

 3 – Invocation à dire lorsque l’on cherche la Nuit du Destin (Laylatul-Qadr)

‫اللَّ ُه َّم ِإنَّ َك َعفُ ٌّو ت ُِح ُّب ا ْل َع ْف َو فَاعْفُ َعنِّي‬

 « Allahumma innaka ’Afuwwun tuhibbu-l-’afwa, fâ’fu ’annî »

 « Ô Allah Tu es Pardonneur, Tu aimes pardonner, alors pardonne-moi »

 4 – Invocation à prononcer le jour de l’Aïd en se dirigeant vers le lieu de prière

 « Allahu akbar, Allahu akbar, lâ ilaha illa Allah, wâ-l-ahu akbar, Allahu akbar wa lillahi-l-
hamd »

« Allah est grand, Allah est grand, il n’y a de divinité qu’Allah, et Allah est grand, Allah est
grand et à Lui sont les louanges »

 5 – Invocation dite par l’invité à son hôte


 ‫ وأفطر عندكم الصائمون‬،‫ وصلت عليكم المالئكة األخيار‬،‫أكل طعامكم األبرار‬

 « Akala Ta’âmakumu-l-Abrâru wa Sallat ’aleykumu-l-Malâ-ikah wa afTara ’indakumu-s-Sâ-


imûn »

« Que votre nourriture soit consommée par les pieux, que les Anges prient sur vous et que les
jeûneurs rompent leur jeûne chez vous »

 6 – Se féliciter avec ces paroles le Jour de l’Aïd

 ‫تقبل هللا منا ومنكم‬

« Taqabala-l-lahu minâ wa minkum »

« Qu’Allah agrée nos bonnes actions et les vôtres »

L’équipe de Muslim Hands France vous souhaite à toutes et à tous un Ramadan Moubarak.
Que Dieu vous accorde le bien, la piété et la sérénité.
Wasu Abubuwan Al’ajabi Game Da Maniyin Namiji Da Akasarin
Ma’aurata Basu Sansu Ba.

Matan aure da ma wadanda basu taba aurenba, da mazan aure da


gwagware, ba dukkaninsu ne suke da masaniya akan irin abubuwan
al’ajabi da sinadarin da ake halittar mutum yake da shi ba.
Akasarin mutane abunda suka fi sani kawai shine da zaran maniyi ya
shiga mace shi kenan sai ciki.
Ga waau abubuwan da suka kamata duk wasu ma’aurata su sani game
da maniyin Namiji.

1: Ba kamar yadda wasu matan suke dauka ba. Maniyin na miji yana
saurin mutuwa da zaran ya shiga cikin mace. Wannan ba gaskiya
bane.
Maniyin na miji zai iya yin kwanaki biyar a raye a jikin mace. Don
haka duk wata macen aure data yi Jima’in da bana neman haihuwa ba
kuma babu wani kariya, ta kwana da sanin cikin zai iya shiga bayan
kwanaki 5 Idan bata sha wani magani ba.
Don haka duk Jima’i da aka yi kasa da kwanaki 5 mace na iya yin
ciki.
2: Yana da kyau matan aure su fahimci cewa abincin da namiji zai ci
ko yake ci dandanonsa da yanayinsa na bayyana a maniyin namiji.
Ga matan da suke tsotso ko wasa da gaban mazansu, yanada kyau ki
fahimci abunda kika ciyar da mijinki shine zaki samu a cikin
maniyinsa.
Idan kika bashi abinci mai wari, irin tafarnuwa, ko karni irin kifi
wannan warin zai bayyana a cikin maniyinsa haka ma abunda ya sha a
wanni kadan kamin suma Jima’i.
3: Ba duk mata bane suke da masaniyar cewa maniyi daban, ruwan
maniyi kuma daban.
Shi maniyi shine ruwan da namiji yake kawowa a lokacin da yayi
zuwan kai. Shi kuma ruwan maniyi shine halittan dake sulalawa ya
shiga mahaifar mace wanda shike sata samun ciki.
Wannan yasa masana sukace namiji zai iya kawowa amma ba lalle
bane kuma a iya yiwa matarsa ciki idan shi wannan ruwan maniyin
nasa yanada matsala.
4: Ma’aurata da dama suna samun matsala wasu lokutan akan lamarin
azalu.
Azalu shine cire azzakarin namiji a lokacin da zai yi zuwan kai daga
gaban matarsa domin hana maniyi shiga mahaifarta.
Ana samun wani lokacin namiji yana azzalu amma kuma sai matarsa
tayi ciki. Wasu mazan sai suna ganin kodai macen tasu tana
munafurtarsu ne ko kuma Yaya. Ganin yadda suke zare gabansu daga
farjin mace a yayin zuwan kai.
Abunda akasarin maza da mata basu sani ba shine, ba sai namiji yayi
zuwan kai bane maniyi yake fita daga gabansa ba. A lokacinda namiji
yake saduwa da matarsa ruwan maniyi daga gabansa na iya fita zuwa
cikin mace kamin yayi zuwan kai ko kuma daf da zai yi zuwan kai a
lokacinda yake kokarin zare gabansa.
Tuni maniyi ya wuce kamin ma ka fidda gabanka daga gaban matarka.
Wannan kuma zai iya sa ta samu ciki a lokacinda ka kake ganin kana
azzalu.
5: Bayan samar da karin jin dadi ga mace. Yawan maniyi a tare da
Namiji yakan bashi damar yiwa mace ciki akan lokaci.
Mafi yawan mata suna son ji namiji ya kawo a cikin gabansu. Akwai
matan da muddin namiji zai kawo a wajensu ba zasu taba jin dadin
Jima’i ba.
Bawai kawai kawowan ba, mace tana son taji ruwan maniyi ya cika
mata mara har yana kwarara. Wannan, bayaga Samar da karin jin dadi
na Jima’i, nan da nan mace ke iya samun ciki.
Maniyin Namiji a lokacin da akayi zuwan kai ba kai tsaye suke
wucewa cikin mahaifa ba. Hakan yasa dayawa daga cikinsu suke
mutuwa a hanyar zuwa mahaifa, amma idan namiji na tsirtoshi
dayawa, akwai tsammanin matarsa zata samu ciki da wuri.
6: Mazan da basa yawan yin zuwan kai suna samun matsalar ciwon
mara akai akai da kuma rashin karfin kuma lafiyayyen maniyi.
Masana sukace a lokacinda maniyi ya taro a mataran namiji bai samu
fita ba, yakan daskare ya jawo masa ciwo a maransa ya kuma hana
maniyin da zai sake tarawa karfi.
7: Ma’auratan da suke da wata matsala na lafiya zasu iya adana
maniyin namiji har lokacin da suke bukatar amfani dashi.
Zamani ya zo da ci gaban da masana ke ganin cewa idan aka yiwa
namiji aiki zai shafi lafiyar maniyinsa, sai a anada maniyin kamin a
masa aiki, yadda bayan aikin ana iya amfani da shi a jikin matarsa
domin neman haihuwa.
8: Yanada kyau kuma Maza da Mata mu fahimci cewa, ci gaba na
zamani yana yiwa maniyin namiji illa.
Bincike ya gano cewa, su laptop da muke daurawa akan cinyan mu da
wayoyin hannun mu suna rage karfi da lafiyan maniyi.
9: Mutane da yawa suna da jahilcin yadda ciki yake shiga mace.
Sau tari ana zargin mace idan tana yawan haihuwan wani jinsi fiye da
wani. Misali idan mace ta cika yawan haihuwan mata sai aga tana
samun tsangama.
Abunda mutane suka kasa fahimta shine, ita mace aikinta kawai ta
ajiye abunda namiji ya tura mata a Mahaifanta, ta raina a cikinta kuma
ta haifa.
Mace ba ita ke saka kwan da za a haifi jinsi ba, wannan Yana daga
jikin maniyin namiji ne. Amma har sakin mace ake yi wai saboda ta
cika haihuwan Maza ko mata, bayan ba laifinta bane laifin mai
sakamata kwan ne.
Idan AY ne ya samu shiga cikinta namiji zata haifar. Idan kuma X ne
ya shigeta nan kuma mace zata haifa. Haka XY da kuma XX. Amma
mace batada ikon haifar jinsin abunda ke cikinta sai abunda mijinta ya
saka mata.
10: Abunda wasu ma’auratan basu sani ba shine, a cikin Alkurani Mai
Tsarki Allah (SWT) Yayi bayanin yadda maniyi yake shiga cikin
mace har ya gina mutum, misalin irin wadannan ayoyin shine (Qur’an
23: 12-14).
Idan Musulmi zai karanta kuma ya fahimci zancen Allah game da
yadda Yake halitta mutum bayan mace da miji sunji dadin Jima’i, zai
sa mutum ya kara neman kusanci da Allah. Da kuma tabbatar da
ikonSa da buwayarSa akan komai.

Wadannan sune wasu abubuwan al’ajabi game da maniyin namiji da


akasarin ma’aurata basu sansu ba.

Vous aimerez peut-être aussi